Kone kai na Aaron Bushnell

Infotaula d'esdevenimentKone kai na Aaron Bushnell
Map
 38°56′33″N 77°04′04″W / 38.94247222°N 77.06788889°W / 38.94247222; -77.06788889
Iri self-immolation (en) Fassara de Aaron Bushnell (en) Fassara
livestreamed video (en) Fassara
Bangare na Israel–Hamas war protests in the United States (en) Fassara
Kwanan watan 25 ga Faburairu, 2024
Wuri Embassy of Israel, Washington, D.C. (en) Fassara, District of Columbia (en) Fassara
Ƙasa Tarayyar Amurka
Sanadi United States support for Israel in the Israel–Hamas war (en) Fassara
Wanda ya rutsa da su Aaron Bushnell (en) Fassara (suicide victim (en) Fassara)
Adadin waɗanda suka rasu 1

A ranar 25 ga Fabrairu, 2024, Aaron Bushnell, mai shekaru 25 ma'aikacin sojan saman Amurka, ya aikata wani abu na ƙona kansa a gaban ƙofar ofishin jakadancin Isra'ila da ke Washington, DC A lokacin da lamarin ya faru, Bushnell ya ce yana nuna rashin amincewa da "abin da mutanen dake Falasdinu suke fuskanta a hannun waɗanda ke 'masu mulkin mallaka " kuma ya bayyana cewa "ba zai sake yarda a haɗa kai da shi ba ana aiwatar da kisan kiyashi ba" kafin ya yayyafawa kansa sinadiri dake cikin wani kofin ruwa sannan ya kyasta wa kansa wuta. Yayin da yake konewa, anhu Bushnell yana ihu cewa "Ƴancin Falasɗinawa! " yayin da wani ɗan sandan dake aiki a offishin jakadancin Isara'ila ya nuna masa bindiga amma jami'an agajin gaggawa na yankurin kashe masa wutar dake ci ajilinsa.

Shirin ya bayyana a ko'ina kai tsaye daga manhajar Twitch . Rundunar ‘yan sanda ta Biritaniya ta mayar da martani don taimaka wa hukumar leken asirin Amurka bayan Bushnell ya cinna wa kansa wuta, kuma an kai shi wani asibiti a cikin mawuyacin hali. 'Yan sandan DC sun tabbatar da mutuwar Bushnell washegarin faruwar al'amarin. Matakin na Busnhell shi ne yunkurin ƙona kai na biyu da ke nuna rashin amincewa da goyon bayan Amurka ga Isra'ila a yakin Isra'ila da Hamas a wani ofishin diflomasiyyar Isra'ila a Amurka; wani mai zanga-zangar ya cinna wa kansa wuta a karamin ofishin jakadancin kasar Isra'ila dake Atlanta a watan Disamba 2023. Dangane da lamarin, ma'aikatar tsaron Amurka ta Pentagon ta mayar da martani a wani taron manema labarai da ta kira cewa "goyon bayanmu ga haƙƙin da Isra'ila ke da shi na kare kanta yana da ƙarfi".


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search